Asalin hoton, AFP Bayanan hoto, Galibin mazauna birnin Goma na fama da rashin tsaftataccen ruwan sha, kuma ba su da zaɓi sai dai su nemi cika jarkoki a tafkin Kivu. Asalin hoton, DANIEL BELOUMOU ...