Lamarin ya kasance shari'ar kotu da ba taɓa gani ba a tsawon ƙarni. A ranar 11 da 12 ga watan Janairu ne, lauyoyi da ke wakiltar Afirka ta Kudu da Isra'ila za su shiga zauren kotun domin ci gaba ...