An haifi Sheikh Abubakar Abdussalam Muhammad wanda aka fi sani da Baban Gwale ne a birnin Kano da ke arewacin Najeriya a shekarar 1982. Ya shaida wa BBC a filinmu na Ku San Malamanku cewa tun ...